Posts

Showing posts with the label ministoci

Buhari yarabawa Sabbin Ministocinsa wuraren aikin Gasu kamar Haka

Image
Shugaba Muhammadu Buhari Aranar Talata ne majalisar Dattawo tagama tantance sunayen da shugaba Buhari ya aikamata amatsayin Ministocinsa. Gajerin wuraren aikin da Shugaba Buhari yaraba masu kamar Haka. 1. Festus Keyamo, SAN - Minister of Justice Attorney General 2. Geoffrey Onyeama - Minister of Foreign Affairs 3. Zainab Shamsuna Ahmed - Minister of Finance 4. Mej. Gen. (RTD) Bashir S. Magashi - Minister of Defence 5. Adamu Adamu - Minister of Education 6. Sabo Nanono - Minister of Industry, Trade and Investment 7. Chris Ngige - Minister of Labour and Employment 8. Mohammed Musa Bello - Minister of Federal Capital Territory 9. Ogbonnay Onu - Minister of Science and Technology 10. Timipre Silva - Minister of Solid Minerals 11. Abubakar Malami, SAN - Minister of Interior 12. Rauf Aregbesola  - Minister of Budget and National Planning 13. Babatunde Fashola - Minister of Power 14. Mohammed H. Abdullahi  - Minister of Works 15. Mustapha Baba She...

TakaiTaccen Tarihin Sadiya Farouk

Image
Sadiya Umar Farouk A ranar Talata ne Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari yaturawa majalisar dattawa Sunayen Mutanen dayakeso yanada amatsayin Ministocinsa. Hajiya  Sadiya Farouk itace matar da Sunanta yafito daga jihar Zamfara, al'ummar jihar Zamfara sunaso Susan wacece Sadiya Farouk. Ga takaitaccen tarihinta; Anhaifi Sadiya Umar Farouk a karamar hukumar zurmi a Jahar zamfar, tayi karatun primary da secondary agarin Gusau, takammala secondary schools dinta a federal  government girls college (FGGC, Gusau). Daganan ta garzaya Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria jihar Kaduna ta karanci Business administration, ta kammala a shekarar 1998. Takuma yi degree dinta ta  biyu(Masters) a Fanni international affairs and diplomacy a shekara 2008 dakuma Business administration a shekara 2011 Duka a Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria. Tayi bautar kasar ta (NYSC) a majalisar dokokin Nigeria a shekarar 2000, tayi aiki tareda kwamitin majalisar dattawa na jiragen sama. Takumayi aiki a...

Jerin Sunayen Sabbin Ministocin Nigeria

Image
Muhammadu Buhari ya fara fitar da sunayen sabbin ministocinsa. Mai bai wa shugaban shawara kan harkokin sada zumunta Bashir Ahmad ne ya fara wallafa sunayen a sahafinsa na Twitter a ranar Talata. Daga cikin sunayen da aka fitar zuwa yanzu akwai tsofafin minsitocinsa akwai kuma sunayen sabbin mutane da a baya ba sa cikin majalisar zartarwar shugaban. Sunayen sababbin ministoci  a karon farko Sheikh Isa Ali Pantami - Gombe Sanata Godswill Akpabio - Akwa Ibom Alhaji Sabo Nanono - Kano Gbemi Saraki (Kanwar tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki) - Kwara Rauf Aregbesola tsohon gwamnan - Osun George Akume - tsohon gwamnan - Benue Timipre Sylva - tsohon gwamnan - Bayelsa Sadiya Farouk - Zamfara Maryam Katagum - Bauchi Ramatu Tijjani - Kogi Sanata Olorunnibe Mamora - Legas Sunday Dare - Oyo Festus Keyamo - Delta Sharon Ikeazor - Anambra Sanata Tayo Alasoadura - Ondo Pauline Tallen - Filato Mustapha Buba Jedi Agba - Olamilekan Adegbite - Ogun Mohammed...

Ya kamata ministocina su yi alfahari da kansu – Buhari

Image
Shugaba Buhari da Ministocinsa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shaida wa ministocinsa cewa ya kamata su yi alfahari da kasancewarsu wani bangare na "gwamnati mafi sanin makama". Shugaban ya bayyana haka ne a wajen taron majalisar ministoci ranar da ake yi duk ranar Laraba a fadarsa da ke Abuja. Wannan dai shi ne zaman da shugaban ya yi a majalisar zartarwarsa na karshe da ministocinsa. Sai dai shugaban ya ba su damar ci gaba da aiki har zuwa 28 ga watan Mayu, inda za su mika takardar ajiye aiki ga sakataren gwamnati Boss Mustapha, kwana daya kafin a rantsar da sabuwar gwamnatinsa a mako mai zuwa. Da yake jawabi a cikin dakin taron, Shugaba Buhari ya ce sunayen ministocin ya shiga cikin tarihin Najeriya, wanda hakan abin alfahari ne. "Kowannenku yana da wata baiwa ta musamman kuma mu ne hoton Najeriya da muke fatan ginawa. Kasa mai kabilu da dama wadda kowanne dan kasa yake da 'yancin fadar albarkacin bakinsa. "Ya kamata ku yi alfahari da k...