Posts

Showing posts with the label gwamnatin zamfara

Dalilin cire sakataroran dindindin 21 a Zamfara

Image
Gwamna Bello Matawalle Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce ya yanke shawarar sauke wasu sakatarori 21 na dindindin saboda sun gaza cin jarabawar cancanta da gwamnatin jihar ta gudanar. Mai ba da rahoto ga manema labarai a Gidan Gwamnati, Gusau, yace ranar Juma'a, Matawalle ya ce gwamnatin jihar ta yanke shawarar rage yawan sakataroran dindindin saboda jihar tana da sakataroran dindin mafiyawa a Arewa Maso Yamma. Ya ce, “Duk abubuwan da aka tantance sun nuna cewa jiharmu tana da manyan sakatarorin dindindin fiye da kowace haha a Arewa maso Yamma, kuma mun kafa kwamiti na sake fasalin don tabbatar da cancantarsu. Saboda haka kwamitin ya gayyaci dukkan sakatarorin dindindin da kuma wasu mutane shida wadanda gwamnatocin da suka shude suka sauya mukamansu suka gabatar da su a rubuce da kuma tattaunawa don tantance su. "Ya danganta da sakamakon tantancewar, mutum 26 ne kawai suka cancanci riÆ™e matsayin sakatarorin na dindindin." Gwamnan ya y...

Zanyi bikin kwana 100 a ofis tare da sulhun Ruga - Gwamnan Zamfara

Image
Gwamna Bello Matawalle Gwamnatin jihar Zamfara ta ce za ta fara aikin Ruga a cikin jihar a wani bangare na bukukuwan murnar cika kwanaki 100 a kan kujerar gwamna Bello Matawalle. Sakataren gwamnatin jihar (SSG), Bala Maru ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a ranar Litinin a Gusau. Ya ce gwamna zai fara kafa mazaunin Ruga wanda gwamnatin jihar ta riga ta ware fili mai hecta 100 daga kowane gundumomi uku na jihar. Ya ce aikin Ruga a jihar ya fi fadi-yawa fiye da ainihin shirin gwamnatin tarayya. Mista Maru ya ce an ware ranakun 2 zuwa 6 ga Satumba don bikin inda jihar za ta nuna kyawawan al'adun ta ga sauran kasashen duniya. Ya ce gwamnatin na da dalilan da za su yi biki tunda ya zama sananne ne cewa an samu ci gaba sosai duk da kalubalen tsaro. Hukumar ta SSG ta ce za a samar da aiyukan jinya kyauta, magunguna da takin zamani ga wasu zababbun mazaunan Fulani a cikin wannan lokacin Daga kamfanin Dillancin Labarai na premium times Fassara...

Tatattun bayanan Firar da akayi da Gwamnan Zamfara

Image
Gwamna Matawalle Yafara da yiwa al'ummar jihar Zamfara godiya akan wadannan nasarori da Gwamnatinsa ke samu ya bayyana wannan nasara dacewa addu,ar da Yan Zamfara suka Dade sunayi ce takawo wannan nasara. Yakuma bayyana sulhun da suka da Yan bindiga Sulhu ne fasukayi tsakani da Allah Babu yaudara aciki kuma za'a samu tabbataccen Zama lfy Mai dorewa a jihar Zamfara. Yakumace bayan zuwansa Kanoma ansamu matsaloli dasuka Kai har akadakatar da Sarkin Maru. Bayan wannan yaje yasamu Shugaban kasa Buhari yabashi bayanai akan yanda matsalar tsaro jihar Zamfara take, kuma Shugaban kasa yaji dadi da zuwansa yakuma yimasa alkawarin yimasa duk abinda yakeso Domin Zamfara ta zauna lafiya, sannan Shugaban kasa yabada taimakon buhun taki duhu dari da arba'in da takwas da dari biyar 148,500, kuma Shugaban kasa yabada dama ayi binciki aga irin barnar da akayi azamfara Domin aginama wasu da wannan matsala ta shafa gidaje. Yakumace Fita ta ta farko da yayi zuwa saudiyya don in go...

Banbancin Gwamnatin Matawalle data Audu Yari

Image
Gwamna Bello Matawalle Tun bayan rantsar dashi amatsayin Gwamnan jihar Zamfara Acikin sati daya da bashi mulki Gwamna Matawalle yaziyarci yankin Mada Wanda yakunshi Gurbin bore da Wonaka dake karamar hukumar mulkin Gusau, wannan yanki, yankine da yayi fama da hare, haren Yan bindiga da barayin shanu, Amma a tsohuwar Gwamnatin data gabata Babu wani jami'in tsohuwar Gwamnatin daya taba koda kaimusu ziyara koda da niyar yimusu jaje, Amma Bello Matawalle yataka da kafarshi yaje wannan yanki yakuma Basu alwashin za'a magance wannan matsala cikin kankanin lokaci. Haka kuma yakai irin wannan ziyara a yankin kanoma dake karamar hukumar Maru  yaji korafe, korafen da al'ummar wanan yanki suke dasu wanda hakan yasa aka dakatar da sarkin na Maru dakuma hakimin Kanoma bisa zarginsu da alaka da Yan bindiga, Wanda yake tsohuwar Gwamnati Bata taba irin wannan kokariba. A tsohuwar Gwamnatin data gabata ankashe mutum fiye da dubu biyar (5,000) anraunata fiye da mutum dubu goma anbiy...

Miyasa 'Yan Zamfara Sukayi Murna da Hukuncin Kotun Sokoto

Image
Ranar 25/03/2019 kotun daukaka kara dake Sokoto ta jingine hukuncin kotun tarayya dake Gusau wacce tayi hukunci cewa  jam'iyar APCn jahar Zamfara tayi zaben fitar da gwani saboda haka hukumar INEC takarfi sunayen yantakararta, sunayen da hukumar INEC tace bazata karba ba tundaga farko saboda shedar da tasamu cewa jam'iyar batayi zaben fitar da gwani ba. Kotun dake sokoto tace kotun ta Gusau batayi nazari akan hujjojin da aka gabatar mata ba kafin tayi hukunci ". Bayan yin wannan hukunci na kotun ta Sokoto sai nalura da cewa mafiyawan al'ummar Zamfara sai murna sukeyi da wannan hukunci kama daga Talakawa, Dalibai harma da ma aikatan gwamnati. naga farinciki afuskokin jama'a da yawa kuma duk inda kazagaya afadin jahar, firarce zakaga anayi. Dalilin wannan farinciki na al'umma Zamfara da wannan hukunci shine Gwamnatin dake mulki  wacce wannan hukunci zaisa takai garasa mulkinta, ta yaudari  al'ummar jahar Zamfara kama daga Talakawa, yan boko, yankasuwa,...